Hauza/ Dandalin Matasan Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na Imam Muhammad Baƙir Zone (Potiskum), sun rufe Mu'utamar da suka shiga mai taken “Gina Shakhsiyyar…
Hauza/ Dandalin Matasan Harkar Musulunci a Nijeriya karkashin jagorancin Imam Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Kano (Zone ɗin Rasulul Akram) sun gudanar da taron karawa juna sani na tsawon…
Dandalin Matasan Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na yankin Funtua (Zone ɗin Sayyid Zakzaky) sun gudanar da taron kara wa juna sani domin kwakkwafa…