Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Rafi’i ya bayyana nauyin da ke kan masu jiran bayyanar Imam Mahdi (A.S.) a zamanin gaiba, yana mai jaddada cewa jiran bayyanar Imam ba wai kawai jin wani yanayi…