Hauza/ Riƙewa da ƙarfafa bege (fata) a cikin al’umma tare da ɗaga matakin yarda da kai na ƙasa na daga cikin muhimman abubuwan da Jagoranmu Shahidi suka yi ta jaddadawa a lokacin jagorancinsu.…