Hauza/ Mas'ud Pezeshkian ya tattauna da Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamene'i game da halin rayuwar jama’a da makomar ƙasar.