Hauza/ Wasu ingantattun majiyoyi daga Shi’a da Ahlus-Sunna sun danganta wafatin Manzon Allah (S) da guba da kuma shahada. Shaikh Tusi da Shaikh Mufid sun yi magana game da sanya wa Manzon Allah…