Hauza/ Bisa ga akidar dukkan mabiyan addinan sama, dukkan abubuwan da suke cikin duniya suna karkashin ikon Allah. Tasirin dukkan dalilai da sababbai yana karkashin nufinsa; idan Ya so su yi…
Hauza / Batun Gaiba (boyuwar Imam) ba ya rushe hikimar da ke nuna wajabcin kasancewar Imam Ma‘sumi (a.s.); domin Imam yana nan a lokacin gaiba, kuma alfanunsa suna kaiwa ga mutane. Abin da kawai…