Hauza/ Shugaban Makarantun Addini na Hauza ya bayyana cewa: "Sabbin dabarun bincike na ilimi da fiƙhu, tare da ayyukan addini da na wa'azi da Ayatullah Al-Uzma Al-Fayyadh ya aiwatar, musamman…
Hauza/ Hazrat Ayatullah Jawadi Amuli ya aike da saƙon ta'aziyya game da rasuwar Hazrat Ayatullah Fayyadh, daya daga cikin manyan maraji'an nl birnin Najaf mai alfarma.
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Sheikh Muhammad Ishaƙ Fayyadh, daya daga cikin manyan maraji'an birnin Najaf mai alfarma, ya rasu a safiyar yau Alhamis bayan ya kwashe lokaci mai tsawo yana fama da…