Hauza/ Daya daga cikin muhimman ma’auni na kasancewa ɗan juyin juya hali ga jami’an gwamnati, shi ne riko da ka’idojin Imam Khumaini (RA) wajen gina tsarin Musulunci. Shahid Ra'isi, bisa jaddadawar…
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya bayyana cewa: "Shahid Raisi bai san dare ko rana ba wajen yi wa jama’a hidima, kuma alamun imaninsa ga Allah Madaukakin Sarki sun bayyana sosai a rayuwarsa,…