Hauza/ Ayatullah Sayyid Muhammad Sa'eedi, limamin Juma’ar birnin Qom, ya bayyana a hudubar Juma’a cewa Iran ba za ta bari Amurka ta ƙayyade lokacin ƙarshen yaƙin ba. Ya kuma ce mashigar Hormuz…
Hauza/ Limamin Juma'ar Qom yayin da yake bayyana cewa shahada dama burin Shaheed Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Khamenei ce, wanda bayan doguwar rayuwa cikin gwagwarmaya da jihadi ya cim mata ya…