Hauza / Wakilin Waliyul Faqih a lardin Khorasan Radhawi ya ce: "Allah Maɗaukaki a cikin aya ta 60 ta Suratul Anfal ya jaddada cewa al’ummar Musulmi dole ne su samu isasshen ƙarfi a dukkan fannoni…