Hauza/ Idan mutum ya san darajarsa da matsayinsa na ɗan Adam, ba zai taɓa yarda da wulaƙanci ko bautar wanin Allah ba.