Hauza/ Kakakin Rundunar Sojin Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran ya jaddada cewa ƙasar Iran a shirye take don fuskantar yaƙi na dogon lokaci, yana mai bayyana cewa idan aka sake kai mata hari,…