Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci ta Nijeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya karɓi baƙuncin Hujjatul Islam Sayyid Mahdi Tabataba’i, sabon shugaban Kwalejin Al-Mustafa ta Duniya a Nigeria, tare…
Hauza/ Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi, yana mai cewa haɗin kai shi ne hanyar dawo da izza da ƙarfin…
Hauza/ Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da malamai da mahalarta taron Makon Haɗin Kan Musulmi da Harkar Musulunci ta shirya a Abuja, a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen bikin…
Abuja – Hauza: Harkar Musulunci a Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ta fara gudanar da Taron Makon Haɗin Kan Al'ummar Musulmi a Abuja, da nufin ƙarfafa haɗin kai da fahimtar…