Hauza/ Salon rayuwar Manzon Allah (S.A.W.A) yana koya mana cewa kyawawan ɗabi’u, tawali’u, yafiya, girmama mutuncin mutane da kyakkyawar mu’amala da masu adawa ba alamar rauni ba ne, a’a, suna…