Hauza/ Daya daga cikin siffofin Imam Jawad (A.S) shi ne iliminsa mai yawa da faɗi. Kamar yadda iyayensa masu daraja ma suka kasance da wannan ilimi mai zurfi (ilmin ladunni), wanda Allah ke bai…