Hauza/ Ƙungiyar Kare Haƙƙin Dan Adam ta Bahrain ta jaddada cewa mahukuntan ƙasar na ci gaba da wulaƙanta malaman Shi'a da ake tsare da su da gangan, tare da yin watsi da kundin tsarin mulkin…