Hauza/ Rahotanni sun nuna cewa an samu sabon hari da aka kai wa wani Kirista a Isra’ila, inda wata 'yar’uwantaka (rahaba) ta sami rauni a gabashin birnin Ƙudus da ke ƙarƙashin mamayar Isra’ila.