Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Muhammad Nabi Musawi-Fard, Limamin Juma’ar Ahwaz, ya bayyana cewa ƙarfin tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya sauya ma’aunin ƙarfi a yankin. Ya ce…