Hauza/ Ayatullahil Uzma Ja’afar Subhani ya bayyana cewa addu’a wani muhimmin ɓangare ne na rayuwar ɗan Adam, domin mutum a kodayaushe yana cikin buƙatar taimakon Allah. Ya kuma bayyana cewa wasu…