Hauza/ Da’a na daga cikin muhimman al’amuran da Musulunci ya ba su muhimmanci ƙwarai, tare da jan hankalin Musulmi kan kasancewa masu kyawawan ɗabi’u. Bisa ga riwayoyi, bayan gyaran akida da…