Hauza/ Ayatullah Muhsin Araki, a cikin saƙon da ya aika wa shugabannin siyasar Iraƙi, ya jaddada cewa miƙa wuya ga manufofin Amurka yana nufin fita daga da’irar imani da kuma tauye ’yancin kai.…