Hauza / Hujjatul Islam wal Muslimin Musavi-Fard ya yi kira ga mutane da su fito da yawa domin halartar jana'izar Shahidin jagoran al'umma, inda ya bayyana cewa: "Dole ne a gudanar da wannan taro…
Hauza/ Ayatullah Durri Najaf'abadi, yayin da yake jaddada bukatar kasancewa a farke ga al'ummar Musulunci kan makircin Amurka da Isra'ila, ya bayyana cewa: "Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta…
Hauza/ Ayatullah Araki, yayin da yake bayyana cewa girman kan Trump alama ce ta gab da rugujewar Amurka, ya jaddada cewa: "Muminai su sani cewa halakar Fir’aunonin zamani da mutane irin su Trump,…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Farrokhfal ya jaddada cewa ƙarfin tsarin Musulunci yana dogara ne ga "Wilayatul Faqih", kuma maƙiya ba zasu iya fuskantar goyon bayan al'umma ga jagorancin…
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Kashani ya jaddada matsayin Wilayar Alawiyya, inda ya bayyana cewa: Yin koyi da tarihin rayuwa da shiriyar Sarkin Muminai (AS) shi ne babban ginshikin samun…