Hauza/ Limamin Juma'ar garin Abyek, Hujjatul Islam Taqi Ruhani, ya bayyana cewa Shahidin Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Shahid Sayyid Ali Khamene'i, a tsawon shekarun jagorancinsa…
Hauza/ Limamin Masallacin Juma’ar Qazvin ya bayyana cewa, muna neman ɗaukar fansar jinin Shahidin jagoranmu, kuma hakan ba zai taba tabbata ba sai da lalata rundunar kafirci da girman kai, da…
Hauza/ Wakilin Jagoran Juyin Juya Hali a lardin Qazvin ya ce: "Dole ne makiya su sani cewa martabar Amurka da gwamnatin sahyoniya tana kara tabarbarewa ne, kuma al'ummar Musulmi suna kara farkawa…