Hauza/ An wallafa wasu sassa daga bayanan Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci game da ginshikin iyali da muhimmancin soyayya a rayuwar aure. Ya yi ishara da ayar Alƙur’ani «و جعل بینکم…