Hauza/Ayatullah al-Uzma Nouri Hamedani ya bayyana cewa: Manufa ta farko ga waɗanda suka yi fice daga cikin masana makarantun ilmin addini ita ce yin wa’azi. Sakamakon duk wani ƙoƙarin yana ƙunshe…
Hauza/ A yayin da yake jawabi dangane da nasarar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yakin kwanaki 12, limamin juma'ar Mishigan, Hujjatul Islam Sayyid Basam al-Shera ya nuna cewa karfin cikin gida…
Shugaban Jami’ar Al-Mustafa al-Alamiyyah ya bayyana cewa: Gwamnatin ƙirƙira ta Sahyoniya tana kan gaba wajen kare al’adun duniya na mulkin mallaka da kayan duniya na Yamma. Babban abin da ke…
Labarn Hauaza/Hujjatul Islam wal Muslimin Ansarian ya ce: Sallah, azumi ko aikin Hajji ba su da kima idan dukiyar mutum ta haɗu da haram. Yin ibada da dukiyar haram tamkar gina gini ne a kan…