ayatullah khamenei (30)
-
Limamin Juma’ar Yammacin Kabul:
newsShahadar Imam Khamenei ta Ƙara Haɗa Kan Al’ummar Musulmi
Hauza/ Limamin Juma’ar Musalla Aba Salih a Yammacin Kabul ya yi imanin cewa Imam Khamenei bai taɓa tsoron zalunci da barazanar maƙiya ba, kuma ya tsaya tsayin daka a gabansu.
-
Godiyar Jagoran Juyin Juya Hali Zuwa Ga Al’ummar Iran Kan Babban Matakin Da Suka Dauka A Ranar 22 Ga Watan Bahman:
newsYa Ku Al’ummar Iran, Kun Sa Makiya Sun Yanke Kauna / Ya Kamata Dukkanmu Mu Kiyaye Hadin Kan Kasa, Domin Wannan Hadin Kan Yana Da Mutukar Daraja
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin wani sako na talabijin da ya aika a yammacin yau, ya bayyana fitowar miliyoyin mutane a ranar 22 ga watan Bahman a matsayin silar alfahari da…
-
newsGargadin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Game da Danganta Alamomin Bayyanar Imam Mahdi (A.S)!
Hauza/ Abin takaici, daya daga cikin manyan kalubale a kan batun Mahdawiyya shi ne rarraba ra’ayoyin jahilci da kuma danganta alamomin bayyanar Imam Mahdi (A.S) da abubuwan da ba su da tabbataccen…
-
Masanin Bincike Ahlus-Sunnah:
newsAyatullah Khamenei Abin Koyi ne Mai Girma don Zaman Lafiya a Duniya Mai Haske
Hauza/ Mawlawi Ruhul-Amin, a wani jawabi, ya bayyana Ayatullah al-Uzma Sayyid Ali Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a matsayin «abin koyi mai haske da kuma na kwarai» don cimma zaman…
-
Sanarwar Wasu daga cikin Mabiya Addinai Da Masu 'Yanci Na Duniya Game Da Jagorancin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran:
newsBishof, Fastoci, Da Masu Tunani Masu 'Yanci Na Duniya: Gwarzantaka Da Tsarin wayewar Duniya Na Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Abin Girmamawa ne
Hauza/ A wata sanarwa, gungun mabiya addinai da kuma ma'abota tunani masu 'yanci daga kasashe daban-daban sun bayyana goyon bayansu ga Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
newsMajalisar Malaman Shi'a ta Indiya Ta Fitar Da Sanarwa Domin Goyon Bayan Ayatullah al-Uzma Khamenei
Hauza/ Majalisar Malaman Shi'a ta Indiya, ta hanyar fitar da wata sanarwa ta hukuma, ta yi Allah wadai da barazanar da Donald Trump ya yi kwanan nan ga Hazrat Ayatullah al-Uzma Sayyid Ali Husaini…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a Ganawa da Al'umma Daga Ɓangarori Daban-daban:
newsAmurka ta Sani Idan ta Kaddamar da Yaki, Zai Zama Yakin Yanki/ Tarzomar Kwanan Nan Ta Yi Kama da Juyin Mulki
Hauza/ Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: "Al'ummar Iran za su yi wa wanda ya kai musu hari da damu, naushi mai karfi."
-
newsMajalisar Shugabannin Makarantun Addini (Hauzozi) na Kasar Indiya Sun nuna Goyon Bayansu ga Ayatullahil Uzma Khamenei
Hauza/ Majalisar shugabannin makarantun addini (Hauzozi) na kasar Indiya ta fitar da wata sanarwa inda ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Khamenei, Jagoran Juyin…
-
-
newsYan Shi'ar Birnin Saint Petersburg Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Hauza/ Jama'ar Iran masu daraja, da haɗin kai da wayewar kansu da kuma goyon bayansu ga shugabancin Ayatullah Sayyid Ali Khamenei (Allah Ya ɗaukaka shi), sun hana abokan gaba cika burinsu.
-
newsKariyar Malaman Iraƙi ga Wilayar Ayatullahil Uzma Khamenei; Jamhuriyar Musulunci ita ce "Katangar Ƙarshe" kuma Jagoranta "Hussainin Zamani Ne"
Hauza/Yayin mayar da martani ga makircin maƙiya, ƙungiyar malaman Najaf ta fitar da wata sanarwa, inda ta bayyana Jamhuriyar Musulunci a matsayin "katangar ƙarshe", ta kuma jaddada goyon bayanta…
-
Shugaban Kungiyar Sufaye ta Sri Lanka:
newsIdan Aka Cutar da Iran, Duniyar Musulunci za ta fi Cutuwa
Hauza/Maulavi Ibrahim Abdallah a wata ganawa da ya yi da mai ba da shawara kan al'adu na Iran a kasar Sri Lanka ya ce: "Mun yi imani da cewa a duniya da muke ciki da kuma a tsakanin al'ummar…
-
Gargadin Kungiyar Malaman Ahlul Bayt na Turkiyya ga Ma'abota Girman Kai:
newsDuk Wani Cin Zarafi ga Jagora Zai Gamu da Fushin Al'ummar Musulmi
Hauza/ A yayin da take gargadin Amurka da Isra'ila, kungiyar malaman Ahlu-baiti ta kasar Turkiyya ta jaddada cewa: "Duk wani hari kan mutuncin wilaya da jagoranci wani cikakken jan layi ne kuma…
-
Fitaccen Mallamin Indiya:
newsBarazanar da Trump Yayi ga Shugaban Musulmin Duniya Tamkar Kiyayya ce da Al'ummar Musulmi
Hauza/ Hujjatul Islam Sayyid Abbas Mahdi Hasani a cikin bayaninsa na yin Allah wadai da zage-zage da cin mutuncin da Donald Trump yake yi wa jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa:…
-
newsJaddada Alƙawarin Mutanen Pakistan ga Ayatullah Khamenei
Hauza/ An gudanar da gagarumin taron "Tafiyar Imam Hussain (AS) da Jaddada Mubaya'a" a birnin Karachi na kasar Pakistan, tare da halartar malamai, masana da ma'abota addinai daban-daban.
-
Sakatariyar Taron Bikin Fina-finai na Ammar:
newsA Yau, Taken "Mutuwa ga Amurka" Ya Baza Duniya
Hauza/Sakatariyar Bikin Fina-Finai na Ammar karo na 16, yayin da take jaddada dunkulewar taken "Mutuwa ga Amurka" a duniya ta bayyana cewa: "A yau ko a cikin Amurka, ana kona tutar kasar, kuma…
-
Sheikh Abdullah Al-Daqaq:
newsDuk Wata Barazana ga Imam Khamenei Tana da Sakamako Mai Hatsarin Gaske
Hauza/Jagoran neman sauyi na kasar Bahrain ya bayyana cewa: "Duk wata barazana ko kai hari kan matsayin Jagoran juyin juya halin Musulunci zai haifar da martani mai yawa da kuma sakamako mai…
-
Babban Sakatare Janar na Majalisar Malaman Shi'a ta Pakistan:
newsAyatullah Khamenei Mutum ne Mai Matukar Tasiri ga Dukkan Mutane
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Shubair Hassan Maithami a cikin jawabinsa ya ce: "Jagoran juyin juya halin Musulunci ba wai kawai abin alfahari ne ga musulmi ba, har ma fitila ce ta haskaka…
-
newsMartanin Ayatullah Araki ga Kalaman Ban Dariya na Shugaban Amurka
Hauza/Ayatullah Araki ya bayyana cewa: Duk wani kuskuren lissafi akan jagoran juyin juya halin Musulunci, to zai kasance yana da tsada mai nauyi na dindindin a ma'aunin kasa da kasa.
-
newsSharhin Abubuwan da Suka Faru a Baya Bayan Nan a Mahangar Ayatullah Makarem Shirazi/ Tabbacin Marja'iyya Don Kare Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/Mai girma Ayatullah Makarem Shirazi ya bayyana cewa: "Duk wani mutum ko gwamnatin da ke barazana ga Jagora da Marja'iyya (Allah Ya kiyaye) don cutar da al'ummar musulmi da shugabancinta,…
-
Ayatullahil Uzma Nuri Hamedani a Wata Ganawa da Limaman Tehran:
newsDuk Wani Hari ga Jagoran Juyin Juya Hali Hukuncin Kisa Ne / Ban San Abin da Yasa Mutane Na Musamman Da Suka Yi Shiru Me Suke Tunani ba?
Hauza/ Mai girma Ayatullah Nuri Hamadani ya fayyace cewa: "Ya kamata shugaban kasar Amurka ya sani cewa duk wanda ke son kai wa Jagoran juyin juya halin Musulunci hari hukuncin kisa ne a kansa.…
-
newsAl'ummar Pakistan Sun Fito kan Tituna Don Goyon Bayan Iran da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/An gudanar da gagarumin zanga-zangar nuna goyon baya ga Jagoran juyin juya halin Musulunci a yankin Gilgit-Baltistan na kasar Pakistan.
-
Nujaba:
newsBanzan kallo ga Jagoran Juyin Juya Hali Kamar Wani Babban Yaƙi ne /'Yan Iraki a Shirye Suke Su yi Yaki Kafada da kafada da Iraniyawa Wajen Yakar Amurka
Hauza/Firas Eliaser dan majalisar siyasa ta Nujaba ya dauki kallon banza ga jagoran juyin juya halin Musulunci a matsayin mafarin yaki mai girma tare da jaddada cewa al'ummar Iraki a shirye suke…
-
Shugaban Masallacin Jamkaran Mai alfarma a Taron Jama'a:
newsAl'ummar Iran na Tsaye Wajen Kare Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Har Zuwa Karshe / Al'ummar Duniya Masu 'Yanci Ba Za Su Bar Masu Zagin Wilaya Ba
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Ajaq-Nejad yayin jaddada irin rawar da al'umma suka taka wajen kawar da makirce-makircen makiya na baya-bayan nan ya ce: "Ta hanyar yin biyayya ga jagoran juyin…
-
Shugaban Jami'ar Al-Mustafa (SAWA) a wajen Bikin Alkur'ani da Hadisi:
newsJagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Fitar da Tsari Mai Daidaito kuma Cikakke Daga Cikin Alkur'ani
Hauza/Hujjatul Islam wal-Muslimeen Abbasi ya ce: Daya daga cikin ma'abuta tunani da suka kalli koyarwar Alkur'ani mai girma da mahangar wayewa da kuma kokarin fitar da tsari mai daidaito kuma…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a Ganawarsa da Iyalan Shahidan Yaƙin Kwanaki 12:
news"Muna Tattaunawa da Masu Zanga-zangar Lumana, Amma Dole Ne a Dakatar da Masu Tada Kayar Baya"
Hauza/Daidai da zagayowar ranar haihuwar Shugaban Muminai, Imam Ali (AS), dubban iyalai da dangin mashahuran shahidan yaƙin kwanaki 12 (Wadanda ake kira da Jaruman Iƙtidar) sun gana da Jagoran…
-
Sakon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci zuwa ga taron Shekara-shekara na Ƙungiyar Dalibai Musulmi a Turai:
newsBabban Bukatar Duniya a Yau: Tsarin Musulunci Mai Adalci a Matakin Kasa da Kasa
Hauza/Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana a cikin sakonsa zuwa ga taron shekara-shekara na kungiyar dalibai musulmi dake Turai cewa: Muhimmin bukatar duniya a yau ita ce, samar da tsarin…
-
newsFatima Zahra (AS), Babbar Abin Koyi a Tsarki da Taƙawa
Hauza/ Matsayin Mai girma Fatima (AS) ya wuce bayanin ɗan adam, amma tafarkinta da tsarkinta, taƙawa, irin tarbiyya da kuma kasancewarta abin koyi ga kowa darasi ne ga kowa. Tsarkin zuciya, dawwamammi…
-
Domin Ranar 'Yancin ɗan Adam ta Duniya:
newsMe Ku Ka Sani A Kan Wanene Dan Adam Bare kuma Hakkinsa?
Hauza/Ku ba masu goyon bayan 'yancin ɗan adam ba ne; ku masu goyon bayan rashin addini da kuma mamaya kan al'ummomi da ƙasashe ne. Kuna jin haushin yadda hannun muguntarku ya katse daga ƙasar…
-
Jagoran juyin juya halin Musulunci Yayin Gana Da Dubunnan Mata Da 'Yan Mata:
newsMace Manaja Ce a Gida, Ba Yar Aiki Ba/ Jamhuriyar Musulunci Ta Nuna Kuskuren Tunanin Yamma Game Da Mata
Hauza/ Mai girma Ayatullah Khamene'i a taron dubunnan mata da 'yan mata, ya bayyana "Guje wa tilasta wa mace aikin gida", "Taimakon miji ga mace wajen shawo kan matsalolin haihuwa" da "Bude hanya…