Hauza/ Limamin garin Zanjan a cikin hudubar sallar Juma'a ta wannan mako, yayin da yake ishara da girman yakin tattalin arziki da na fahimta da ake yi wa kasar, ya bayyana cewa sarrafa hauhawar…