Hauza / Kasancewa cikin rauni ko zalunci kadai ba shi ne dalilin samun nasara a kan makiya da mulkar kasa ba; a'a, kasancewar imani da samun cancanta su ma sharadi ne na dole. Saboda haka, raunanan…