Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa: “A taƙaice, Iran ba za ta sake komawa zuwa zamanin da maƙiya suke fatan ta koma ba.”