Hauza/ Ayatullah Alamulhuda, yayin jaddada cewa mahangar juyin juya halin Musulunci ta samo asali ne daga yaƙi da girman kai da zalunci, ya ce: "Dole ne al’adar yaƙi da masu nuna karfi da danniya…