Hauza/ Shubuhar da ake kawowa game da Alƙur’ani galibi ba wasu abubuwa ne masu rikitarwa ko sabbi ba. Sau da yawa dai wasu ƴan batutuwa ne da ake ta maimaitawa, kawai a riƙa gabatar da su cikin…