Hauza/ Wata mai wa’azi a makarantar Hauza, Ɗahira Da’awi, ta bayyana cewa Sayyida Fatima Zahra (SA) cikakkiyar abin koyi ce ga mata wajen gina wayewar Musulunci, duba da irin gudummawar da ta…
Hauza/ Dakta Mansur Mandur, malami a jami’ar Azhar ta Masar, ya bayyana cewa farfaɗowar al’ummar Musulmi za ta tabbata ne ta hanyar sabunta farkawarta, haɗin kan Musulmi da kuma riƙo da koyarwar…
Hauza/ Wani malami daga makarantun Hauza na garin Babul ya jaddada babban matsayi na Manzon Allah (SAWA), yana mai bayyana haɗin kan Musulmi a matsayin ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da suka…