Hauza/ Ayatullah Nuri Hamedani ya bayyana cewa: "A wannan yanayi, bin jagorancin Jagora Mai Girma na Juyin Juya Halin Musulunci, tsayin daka a gaban maƙiyi, mayar da martani mai ƙarfi ga duk…