Hauza/ Wani matashi ɗan shekara ashirin da uku da haihuwa daga Kerman a ƙasar Iran ya ɗauki wani muhimmin mataki na ba da wakafin wani fili mai girman murabba’in mita 245 da ke birnin Kerman,…