Hauza/ A wani jawabi da ya yi, Hujjatul Islam Sayyid Karamat Hussain Ja'afari ya bayyana kamaye shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, tare da mai dakinsa da kuma karkatar da su zuwa wata…
Hauza/ "Taron jam'iyyu, dakarun tsaro, da fitattun mutane na kasar Lebanon" ya yi tir da harin da Amurka ta kai wa gwamnatin Venezuela, inda suka bayyana hakan a matsayin cin zarafi a fili.