Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei ya bayyana cewa: "ɗaya daga cikin manyan ni’imomin da Allah Maɗaukaki Ya bai wa al’ummomin Musulmai a yankinmu – musamman ga mutanen ƙasarmu…