Hauza/ A daidai lokacin bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad Mustafa (S.A.W.A), Dandalin Yan uwa mata mabiya Shaikh Ibrahim Zakzaky (H) a Da’irar Kano sun gudanar da gagarumin taron…