Hauza/ Auren Annabi Muhammad (S.A.W.A) da Sayyida Khadija (S.A) yana daga cikin auratayyar da suka bar tarihi mai ɗorewa a Musulunci. Sai dai wasu shahararrun bayanai game da shekarun Nana Khadija…