Hauza/ Babban Sakataren Hizbullah, Sheikh Na'im Qasim, a yayin cika shekaru 20 da samun nasarar yaƙin kwanaki 33, ya jaddada cewa muƙawama tana da ikon sauya ma’auni. Ya bayyana cewa duniya baki…
Hauza / Jagoran Juyin Juya Hali, a amsarsa ga wasiƙar Babban Sakataren Hizbullah da mayaƙanta, ya bayyana cewa: "Jamhuriyar Musulunci ta Iran, bisa tafarkin Jagoran Juyin Juya Hali, Shahid Imam…