Hauza/Abuja: An gudanar da taron shekara-shekara karo na 12 na tunawa da shahidan waƙi'ar Ranar Ƙudus ta shekarar 2014 a Abuja, babban birnin Najeriya, inda Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya,…
Hauza/Kano: Ana ci gaba da gudanar da Tattakin Arba’in na Imam Hussaini (A.S.) a yankin Kano na Najeriya, tare da halartar dubban Musulmi da mabiya Ahlul Baiti (A.S.) da almajiran Shaikh Ibraheem…