Hauza/ Babu shakka, Shahid Ra'isi yana cikin jerin jami’an da ya kamata a musamman ambace su a matsayin jami’in gwamnati abin koyi ga tsari da al’ummar Musulunci.
Hauza/ Malamin Tafsirin Alƙur’ani ya bayyana cewa: Imani da alkawuran Allah na daga cikin muhimman ginshiƙan imani da Allah, kuma shi ne ɗaya daga cikin abubuwan da ke bambanta mumini da munafuki…