Hauza/ A daidai lokacin da ake tunawa da ranar shahadar Imam Hasan al-Mujtaba (A.S.) a ranar 7 ga watan Safar, mabiya Ahlul Baiti (A.S.) a Da'irar Bauchi ta Najeriya sun gudanar da majalisar…