Hauza/Shugaban Kwamitin Manyan Makarantun Ilimi na Addinin Musulunci (Hauza) a taron ma'aikatan Cibiyar Gudanar da Makarantun Ilmin Addinin Musulunci (Hauza) na lardin Isfahan, ya jaddada halaye…
Hauza/Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) Ayatullah Alireza A'arafi, a taron masu fassara da kuma tafsirin Alkur'ani mai girma ya bayyana cewa, Alkur'ani shi ne kawai rubutu…