Hauza/ Shugaban makarantun addinin Musulunci (Hauza) a wata muhimmiyar wasiƙa da ya aike wa malamai da daliban hauza ya jaddada cewa dole ne a bai wa al’amuran yaƙi fifiko, kuma a cikin jihadut…