Hauza/ Ta yaya mutum zai iya karkatar da dukkan kwayoyin halittarsa zuwa ga Ubangiji abun bauta? Imam Sajjad (A.S) a cikin wata gajerar addu’a mai zurfi, ya zana taswirar hanya ta kaiwa ga ikhlasi…