Hauza/ Masanin Mahdawiyya ya bayyana cewa ranar 9 ga Rabi’ul Awwal wata dama ce ga mabiya Ahlul-Baiti (A.S) ta sake duba dangantakarsu da Imamin Zamani(A.F), tare da sabunta mubaya’a da ƙarfafa…