Hauza/ Bisa ga ayoyin Alƙur’ani da ruwayoyin Ahlul Bayt (A.S.), wani rukuni daga cikin matattu zasu dawo da rai a duniya a zamanin bayyanar Imam Mahdi (A.S.).
Hauza/ Gaskiya ne cewa babban wurin sakamako da azabar mutane shi ne Lahira, amma Allah Madaukaki Ya so cewa wani ɓangare na lada da uƙubar su ya tabbata tun a cikin wannan duniya.