Hauza/ Tarihi ya kasance madubi mai nuna kasancewar wasu mata waɗanda rayuwarsu ta haskaka da hasken imani da sanin Allah; su ne waɗanda albarkacin wannan alaƙa suka kasance cikin masu yin raj'a…