Hauza/ A cikin ƙoƙarin ƙarfafa haɗin gwiwar kafofin watsa labarai da kuma amfani da manyan damar ilimi da ma’arifa da ke cikin birnin Qom mai tsarki, shugabannin Gidan Talabijin din Wilayat na…
Hauza/ Limamin Juma'ar Qom ya bayyana cewa: "Marigayi Imam (Khomeini) ya ce 'Allah ne ya kwato Khurramshahr.' Wannan ƙa'ida ce cewa duk inda muka tsaya tsayin daka (muƙawama), Allah yana bude…
Hauza/ Dubun dubatar al'umma ne suka halarci sallar Juma'ar Qom da kuma Muzaharar nuna goyon baya ga tafarkin Wilaya ta wannan satin. Yayin Muzaharar sun rika rera taken goyon bayan tsarin Jamhuriyyar…