Hauza/ Ayatullah A’arafi a cikin wata wasiƙa da ya aika wa Patriarch Kirill, jagoran ruhaniya na Cocin Orthodox na Rasha, ya bukaci da a la’anci laifukan cin zarafin bil’adama da Amurka da gwamnatin…